Music:- Wazirin Rarara Buhariya Social Media Group

Assalamu alaikum masoya, Sunana Yahaya Madawaki Wanda kuka fi sani da Wazirin Rarara,

Ina farin cikin gabatar maku da sabuwar waka ta mai taken BUHARIYYAH SOCIAL MEDIA GROUP wadda na shirya wa hadaddiyar kungiyar na ta BSMG saboda irin kokarin da suke na yada ayyukan mai girma shugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari a karkashi Jagoranci Shugabanta na kasa Rabi’u Biyora.

Da fatan zaku nishadantu da wannan wakar nagode daga naku Wazirin Rarara

Ga Dai Wakar Nan Kasa Kusha Sauraro Lafiya…..

Download Music Now

Source www.PressLoaded.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.