Music:- Baba Buhari Mai Kasa Mulkin Ka Baba Garga Da (Aminu Afandaj)

Masoya Wakokin Dauda Kahutu Rarara Da Wakokin Siyasa Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Wannan Lokaci.

A Yau Muna Dauke Da Wakokin Shahararen Mawakin nan Da Allah Yabaiwa Baiaa Kuma Yakewa Rarara Kids Da Editing Na Duk Wasu Al-Amurran Sa Na Wakoki.

Sunan Mawakin Naku (Aminu Afandaj) Mawakin Shine Kirin Gus Domin Shine Manager Na Rarara Duk Wani Kida Kk Wane Editing Da Akewa Rarara Shine Ke Yimasa Shima Yace Ba’a Barshi A Bayaba Fagen Wakokin Siyasa.

Wa’Yannan Sune Kadan Daga Cikin Wakokin Sa, Insha Allah Zaku Dinga Samun Sababin Wakokin Sa A Wannan Shafi Ba www.Pressloaded.Com Fatan Mu Ku Kasance Tare Damu A Kullim.

Download Music Now
Source www.Pressloaded.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.