Music:- Aminu Afandaj Mu Muna Tare Da Baba (Sabuwar Waka)


Garku Masoyan Rarara Domin Duk Mai Son Uwa Dole Yaso ‘Yayanta, Sabuwar Sakar Babban Editor Nan Studio Rarara Me Nan.

Aminu Afandaj Bai Sabo Bane Wajen Waka Ko Edition Ya Kasance Cikin Aiki Babu Dare Ba Rana Kullin Aiki Take Tukuru Don Ganin Tauraruwat Rarara Ta Daga Duniya Tasan Shi.

Shine Musabbabin Dagawar Tutar Rarara Da Nufin Allah (Aminu Afandaj) Jarumi Be A Kannywood Kuma Mawaki Babban Editor, Soda Aiki Me Yasa Yawanci Mutane BasuWayeshi Ba Soasai Amma Yanzu Da Yardar Allah Xamu Soma Aiki A Kansa Insha Allah.

kamar Yadda Wakin Mu Na PressLoaded.com Ya Zanta Dashi A Ofishin Sa Da Suke Aki A Jahar Kano State, Ya Shedamuna Cewa Da Yardar Allah Zai Saki Dinga Samun Lokaci Yane Sakin Wakokin Sa.

Masoya Wakokin Rarara To Ga Wata dama Ta Samu Domin Duk Wata Waka Dakuke Jin  Rarara Ba Rarawa To Aminu Afandaj Be Ke Doka Masa Kida Da (Isah Gome) Dukkan Su A Waje Daya Suke.

Download Music Now

Source www.Pressloaded.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.