Music:- Wazirin Rarara APC Daram (Baba Buhari Daram)

m

Jama’a Barks Ku Da Wannan Lokaci Barka Da Sake Saduwa Damu A Dai2 Wannan Lokaci Da Muke Cikin.

Ayau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Waka Wadda Hazkin Nawakin Nan Baku (Yahaya Madawaki) Wazirin Rararra Ya Sake Rerawa Jamiyar APC Domin Tunantarwa Ga Jama’a Kan APC Na Nan Daram Barayi Sai Hakuri.

Mawakin Ya Kara Da Cewa Karyar Munafukai Makiya Kishin Kasa, Fannin Tsaro Komai Normal Buhari Ya Gyara Komai Matasa Sun Samu (N-power) Komai Ya Dai Daita Barayi Sun Durkusa Komai Ya Lalace Musu.

Masoya Shafin www.Pressloaded.com Muci Gaba Da Kasancewa Tare Damu A Koda Yaushe Domin Samun Sababin Wakokin Siyaysa Kamar Dai  Yadda Kuka Sani.

Ga Wakar Nan NASA:-

Download Music Now

Source www.Pressloaded.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.