Music:- Murtala Badamasi Ga Gwamnoni Ga Atiku (Sabuwar Wakar Atiku Abubakar)

Kamar Yadda Kuka Sank Cewa Shafin PressLoaded.com Shafine Fake Kawo Sababin Wakkkin Siyasa Na Mawaka Daban, DaBan. Lamar Yadda Muka Sabayi.

A yau Ma Muna Dauke Da Wata Sabuwar  Wakar Shahararen Mawakin Nan PDP Wato Murtala Badamasi Mani Jinin Katsinawa, Ga Dai Yadda Ya Turomana Sako Ta Email Kamar Haka.

Aslm Baraka Da Yau Barka Da Aiki Admin Na Pressloaded.com Ga Sakokon Sabuwar Waka Ta Da Nayiwa Atiku Abubakar Wadda (Fati Muhammad ) Ta Dauki Nauhi Ni Murtala badamasi mani mai waka  katsina chairman na mawakan jam’iyar pdp na Kasa da yaddar Allah a yau Na fitar da sabuwar wakar Ta mai suna ga gwannoni ga attiku  wakar da tahada sunayen yan takarar gwannonin a jam’iyar pdp na arewa gaba daya.

Jarumar Kannywood Fati Muhammad Ta Dauki Nauhin Wannan Waka.

Maziyartan Shafin Mu Na PressLoaded.com Munayimuku Fatan Alkairi Ayi Sauraro Lafiya Kuci Gaba Da Kasancewa Taredamu A Akoda Yaushe Domin Samun Sababin Wakokin Siyasa.

Ga Wakar Nan Kuyo Download Ku Saike Akan Wayoyinku Da Kumfuta.

Download music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.