Music:- Jamil Jadda First Lady Hajjaju Aisha

Kamar Dai Yadda Kuka Sani Cewa Shafin Pressloaded.com Shafine Na Daya A Fagen kawo Muku Sababin Wakokin Siyasa Da Kuma Wakokin Zamani DaNa Hip Hop Da Wakokin Kannywood Ga Baki Daya.

A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Waka Da Shahararen Mawakin Nan Naku Da Kuka Al-Fahari Dashi Kuma Shi Yake Alfahari Da Ku, (Alh Jamil Jadda Na Garko) Wanda Yayi Fice Fagen Wake Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Da Uwar Gidan Shugaban Kasa Aisha Buhari.

A Cikin Wakar Tasa Jamail Jadda Yayi Furuci Masu Muhim-Manci Sosai Wa’Yanda Idan Mai Sauraro Yayi Karatun Ta Natsau Zai Fahimci Cewa Mawakin Yayi Zurfi Wajen Bankado Abubuwan Alkairin Da Uwar Gidan Baba Buhari Keyi.

Tabbas Duk Abjnda Mawakin Ya Fada Haka Me Kuma Shi Karin Kansa Ganau Be Ba Jiyau Ba Domin Duniya Ma Tasheda Hakan.

Ga Dai Wakar Nan Ku Sauke A Kan Wayoyinku Ku Saurari Hazikin Mawakin Naku Jamail Jadda Dan Garko Kano State.

Fatan Alkairi Fatan Ayi Sauraro Lafiya.

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.