Music:- Rarara Katin Zabe Na (Wakar Gangamin Mawakan APC)

Assalam Maziyartan Shafin Pressloaded.com Barka Da Sake Saduwa damubA Cikin Wannan Lokaci.

A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Wakar Mawakan APC Domin Wakar Ba Ta Mutun Daya CE Ba, Wakar Ya Gan Gamin Mawaka CE a cikin Wakar Zakuji Mawakan Data Vayan Daya Suna Furta Kansu.

Kuyima Wakar Sauraren Ta Natsu Domin Mawakan Sun Sa Hikima A Cikin Wakar Tasu, Duk Wanda Ya Saurare Wakar Toh Tabbas Zaiji Kwararan Hujoji Masu Amfani A Garemu ‘Yan Najeriya.

Ga Dai Kadan Daga Cikin Sunayen Mawakan Kamar Haka;-

1. Aminu Alan waka

3. Dauda Kahutu Rarara

4. Jamil Jadda Garko

5. Baban chinedu

6.Isiyaku forest

7 Ado Gwanja

8 Adam A Zango

9 Wazirin Rarara

10 Aminu Afandj.

Ga Wakar Nan Kasa Kuyi Download Ku Saurari Mawakan naku Na APC.

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.