Music:- Wazirin Rarara Sai Baba Buhari Gogage (Sabuwar Waka)

Shahararen Mawakin Nan Naku Kuma Masoyin Baba Buhari Mawakin APC (Yahaya Madawaki Wazirin Rarara).

Yau Muna Dauke Da Sabuwar Wakarsa Da Yayi Zuwaga Babab Buhari, Yayiwa Wannan Waka Taken (Sai Baba Buhari Gogage).

A Cikin Wakar Sa Zakuji India Yayi Kukan Kurciya Zuwaga Sanata (Dr Rabiu Musa Kwankwaso) Tabbas Abinda Mawakin Ya Fada Gaskiya Ne, Ya kuma CE Karyar Lema Da Tulin Kuddi.

Ga Kadan Data Cikin Baitukan Wakar Kamar Haka:-

(1) Kai Kubani Kida Na Gigage

(2) Sai Baba Buhari Gigage

(3) Ga Wazirin Rarara Dauke Da Sai Baba Buhari Gigage.

(4) Ku Kyale Su Tsule ‘Yan Murdiya.

(5) Baba Buhari Bai He India Anyi Musa Zane Ba.

(6) Baba Buhari Bai Ci Kudin Makamai Ba.

Masoyan Shafin Press loaded.com Kuci Gaba DaShahararen Mawakin Nan Naku Kuma Masoyin Baba Buhari Mawakin APC (Yahaya Madawaki Wazirin Rarara).

Ku Shiga Nan:- Domin Download Android App Na Pressloaded.apk

Download Music Now

Source www.PressHausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.