Music Aminu SD Hotoro Bana Tsoho Zaya Bark Villa (Sabuwar Waka)

Assalamu Alaikum Maziyartan Wannan Shafi Namu Sa Pressloaded.com Shafin Da Yayi Fice A Fagen Kawo Sababin Wakokin Siyasa Da Labaran ‘Yam Siyasa Ciki. lokaci.

A Yau Muna Sauke Da Wata Sabuwar Wakar Da Wani Shahararen Mawaki Yayi Wanda Jama’a Ke Kira Da Mawakin Da Ya Zarce (Dauda Kahutu Rarara).

Wannan Mawaki Ba Kowa Bane Face Dan Jahar Kano Kuma Dan Kwankwasiya Ta Jini Mawakin Da Yayi Fice Kuma Ya Fara Tada Zaune Tsaye, Anayimasa Lakabi Da (SD Hotoro) Full Name Dinsa Kuwa (Aminu SD Hotoro Kano).

Aminu SD Hotoro Mawaki Ne Da Ya Fara Shige Da Fice Kuma Ya Kasance Haziki Domin Ya Yi wakoki Daban, Daban Da Suka Sha Banban Kuma Suka Taxa Zaune Tsaye Lamar Yadda Indan (Rarara) Yayi Waka Take Game Ko Ina A Fadin Najeriya Nan.

Idan Bazaku Manataba Shafin Pressloaded.com Mun Taba Kawo Muku Wakokinsa Da Dama a Cikin Wakokin A Kwai Wata Waka Wada (Aminu SD Hotoro) Yayi Inda Yake Cewa “Rashin Jini Rashin Tsagawa” Haka Kuma Yayi Wata Inda Take Cewa “Aja Dabaya Aje Ayi Dammara Mahadi Watarana Zai Baiyana”. 

Duk Wannan Kadan Ke Nan Daga Cikin Wakkkin (Aminu SD Hotoro) Kuma Insha Allah Zaku Cigaba Da Samun Sababin Wakokinsa Da Harma Na Videos Insha Allah.

Ga Wannan Waka Maj Take:- Bana Tsoho Zaya Baro Villa.

Shiga Nan:- Domin Sauke Android App Na Pressloaded.apk

Download Music Now

Source @ www.PressHausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.