Music:- Rarara Tsula Ya Shiga Tsulla Tsulla (Sabuwar Waka)

Babu Shakka A Siyasar Nan Ta 2019  A Akwai Rikici Abin Ya Daurema Jama’a Kai.

Wannan Wata Sabuwar Waka Me Nan Kuma Da Shahararen Mawakin nan Naku Kuma Wanda Villa Ta Yarda Da Shi, Shine Ya Sake Sako Wannan Waka.

Rarara Ya Sake Sakin Wannan Waka Ne Ga (Kwankwaso) Domin Ganin Yadda Yayi Ta Kai Kawo Na A Tsaidashi Takarar Shugaban Cin Kasa karkashin Jam’iyar PDP Amman Abin Yaki Ya Yiyu.

Ga Alamu Sun Nuna Kwankwaso Yayi Saki Zari Kama Tozo Zai Biyu Babu Bashiga mukaminsa Kuma Bashiga Samun Tik-tin Tsaisashi Tamara Ba.

Ga Dai Wakar Nan Ta Rarara Sabuwa Sa Ya Saki Said Kuyi Download Ku Saurari Mawakin Naku.

Ku Kazan CE Tare Da Pressloaded.com A Koda Yaushe Domin Samun Sababin Wakkin Siyasa.

#rarara_Tsulla

#tsula_yashiga_tsulla_tsula

#sabuwar_wakar_Rarara

Shiga Nan:- Domin Sauke Android App Na Pressloaded.apk

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.