Music:- Murtala Badamasi Akori Yunwa Talakawan Kebbi, Inji Isah Galaudi

Sabuwar Waka Kenan Da Hazikin making nan, Na PDP Murtala Badamasi Mani Aanda ya fitar A Wannan Lokaci.

Ya fitar Sa Wannan waka Be Zuwa Ga tsohon dan Majalisar Taraiya Na Abuja (Isah Galaudi Argungu) Wanda a Yanzu Haka PDP Ta Tsayar da shi Dan Takarar Kujerar (Gwamnan) Jahar Kebbi,

Mawakin Murtala Badamasi Mani Ya Isar Da Sako A Cikin Wakar Wanda Duk Ya Saurari wakar Zai Tabbata Lallai Haka Be Kuma Gaskiya Yafada A Zahiri Babu Son Zuciya.

Ga Taken Wakar Kamar Haka:-

(1) Akori Yunwa talakawan Kebbi,

(2) Mu dauki lema Mafita PDP 

(3) A Gaida Haske don Shi ke Maganin Duhu.

Ayi Sauraro Lafiya.

Shiga Nan:- Domin Sauke Android App Na Pressloaded.apk

Download music now

Source From www.pressloaded.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.