Music:- Murtala Badamasi Kama Na Maliya Lado Sabuwar Wakar PDP

Tau Fah Yanzu Muka Soma Maziyartan Shafin PressLoaded Kara KubGajiya Da Kasancewa Tare Damu A A Koda Yaushe Domin Wannan Shafi Ne Dake Kawo Muku Sababin Wakokin Siyasa Ba Na Jam’iya Daya Ba, 

Hazikin Mawakin Nan Naku Na Jamiyar’ PDP Wanda Jama’a ke Ta Jiran savavin Wakkin Sa, A Kar Kashin Jamiyar PDP Allan Da Ikon Sa Ya Bashi Damar Tarawa Kuma Yanzu Aka Soma Mai Zuwa Sama Ya Taka Leda.

Murtala Badamsi Manj Ke Nan Sauke Da Sabuwar Wakar Sa Mai Take (Chanza Sa Maliya Lado) Yakubu Lado Shine Wanda Zai Kara Da Masari A Karkashin Jamiyar PDP,

Kada Kubari A Baku Labari Domin Wannan Nawaki Yayi Nazari Kan Sabon Chanji ln Da Pdp Zata Kawo a 2019 Sa Yardar Allah Sai Lado Ya Zama Gwamnan Katsina Kuma Mai Tawaga Ne Wanda Jama’a Ke So Had Kullin.

Ga Wakar Nan Ku Sauke Kh Saurari Mawakin Naku (murtala Basamasi Mani Jahar Katsina) Fatan Alkairi.

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.