SaBuwar wakar Shekarau Dawowar Sa APC By Jamil Jadda

Da Kyan kallo Shan Shanu Ya Dau Giwa Wannan Sabuwar Waka ce Da Shahararen Mawakin Nan Naku Mai Wakar I Stand With Baba Ganduje (Jamil Jadda Na Garko). Shine A Yau Dauke Da sabuwar Wakar Da yayiMa Shekarau Da baba Buhari Da gabduje Don Taya Su Murna Dawowar tsohon Gwannan Kano (Shekarau APC) Wakar Tatyi nUni Da ababe da yawa Daje Tsakanin Ganduje Da buhari Da Shekarau. Babu Shakka Mawakin Ya sa Hikima da ilImi  cikin Wakar Tasa domin Babu Zagi Ko Cin Zarafi Amman Sai Dai Yayi Anfani Da Basira Wajen Furta Wakar Sa. KuYi Download Na Wakar Ku Saurari Yadda NawaKin Ke Fadan Kalma Mai Harshen Damo Ga ‘Yan Adawa PDP, Tabbas Zakuji Kalaman Da Bakusan Da suba Ko kuma Wasu Sirruka Da Baku San Da suba.Fatan Ayi Sauraro Lafiya Daga Shafin Pressloaded.com Shafin DaKe kawo Muku Wakokin Siyasa DaBan Daban Mungode Fatan Alkairi.Download Music now

Leave A Reply

Your email address will not be published.