Music:- Rarara Kowa Yafito Barawo Ne, Munyarda Da kai Buhari Kafito Ka Mai-Maita

Assalamu Alaikum Masoyan Wakokin Siyasa Na Da zamnI mUKna Yimuku Lale MarHabin Da Kasancewa Tare DamU a wannan Shafin na Preasloaded.com Shafina Na Daya Dayayi fice a Cikin Najeriya Wajen Kawo WakokIn Siyasa Kala Daban Daban. A Yau Ma Muna Dauke Da wata Sabuwar Waka Wadda Shahararen mawakin Nann Naku Na Apc (Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara) Yayi Zuwa Ga Baba BuharI Da ‘Yan Najeria Baki Dayan Mu. Wannan Waka Dai Mawaka Ne biyu Zuwa UkU Sukayi Rera Ta Wanda ya Rubuta (Rarara) ne.Tare Da Shida AbUKAn Aikins isyaku Forest Da Ibrahim Yala. A cikinn Wannan Waka Mawakan Dai Suna Yin NUKni Da Cewa Duk Wanda Ya Fito A Matsayin Dan Takarar Shugaban Kasa Da Manufar Azabeshi AyI Gyara Ne TOK Barawo ne Kuma Dan Wawuso Ne DOMin Bazai Iya Mulki Dai dai Da na Baba Bihari  Ba. A cikin Wakar Zakuji Innda Mawakin Rarara Da isyaku Forest, Da ibrahim Yala Kowan su Yake Fadin Irin Nasa albarkacin Baki Da kUMa Nuni Kan A Taru A Sake Zaben Baba buhari A 2019 Kar Mu Yarda da zaben Wasu ‘Yan Wawaso Masu Handama da Baba Kere. Ga Wakar Nan Dai Kuyi Download Ku Saurari Mawakan Kuji Daga Bakin Su, Kar Kumanta KUna Tare Da Shafin Pressloaded.com MunayimUku Fatan Alkairi Masoyan WakOKin Siyasa da masoyan Shafin Mu Na Pressloaded.comDownload Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.