Music:- Jamil Jadda Dala Dala Muke Bayani, Wake Da Laifin Kashe Kasarmu


Jamil Jadda Na Garko Ke Nan A Cikin Wakarsa Wada Yayi Nazari Kan Yanayin Da Kasarmu Najeriya Take Ciki.

A Cikin Wakarsa Zakuji India Yake Bayani Kan Cewa Wake Da Kaifin Kashe Kasarmu ‘Yan Siyasa Ko ‘Yan Kasarmu Najeriya..?

Siyasa Yayi Wannan Waka Kan Cewa Dallah  Dallah Mike Bayani Domin Wakace Da Ilimi Ya Shirya A Cube Wake Daya Ku Dauko Wakar Ku Saurari Mawakin Domin Ji Saga Bakinsa.

Download Music Jamil Jadda Dallah Dallah  Mike Bayani Wakar ‘Yan Siyasa Da Talakwa Wake Da Shirin Kashe Kasarmu Mu Najeriya.

Download Music Now

Mungode Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu A Koda Yaushe Domin Samun Sababin Video Wakoki, Da Dai Sauran Su.

Leave A Reply

Your email address will not be published.