- Advertisement -

Music:- Rarara Ina Nan Raye Ban Mutuba (Sabuwar Wakar Rarara )

6,956

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -


Assalamu Alaikum Maziyartan Wannan Shafi Namu na Pressloaded.com Saninn June Wannan Babban Shafinka Fake Kawo Muku Wakokin Siyasa Da Sababin Labarai Cikin Harshen Hausa Da Na Turanci.

Kamar Dai Yadda Kuma Sani Jama’a Nata Ce-Ce Kuce Kan Cewa Shahararen Mawakin Nan Naku Na Siyasa Sai Dacewa Ya Mutu.

Toh Allah Da Ikonsa (Dauda adamu Kahutu Rarara) na Nan Raye Bai Mutuba, Ya Kara Da Cewa Idan Lokaci Yayi Zai Mutu Amman Yanzu Da Sauran Kwanq.

- Advertisement -

Mai Gd Kuma Jigon Tafiyar Yakin Neman Zaben Baba Buhari (Rarara) Ya Kara Da Cewa Jam Iyar APC Na Nan Raye Bats Mutuba Kuma Ko Gobe Sai Sunyiwa PDP Sintir.

Ga Dai Wakar Nan Ta Hazikin Mawakin Arewa A Kar Kashin Jamiyar Baba Buhari (APC) Allah Ya Bada Ikon Saurari Lafiya.

Download Music Now

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.