Music:- Isyaku Forest Sabuwar Waka Baba Buhari 2019

Garnakaki Na Baba Buhari, (Alh Isyaku Forest Kano Mai Tsidau) Ke Nan Dauke Da Sabuwar Waka Sa Da Yayiwa President Muhammad Buhari.

Allah Ya Kare Baba Buhari, APC Change Sai Baba Buhari Isyaku Forest Be Yarera Waka Mukuma Ya Rubuta.

Forest Ya CE A Shedamuku ‘Yan Adawa Ko Gobe Idan Za’Ayi Zabe Sai Anyiwa PDP Sintir Kuma Daga Sama Har Kasa.

Allah Ya Karama Isyaku Forest Kaifin Basira Da Ilimi,

Isyaku Forest Ya Bada Hakuri Ga Masoya Na Rashin Fitar Da Sababin Wakokin Sa, Amman Yanzu Kam Yace Ku Gyara Zama Daram Daram Zaku Sami Sabbabi Wakokin Sa Insha Allah. A Kowane Lokaci.

Fatan Alkairi Zuwa ga (Isyaku Forest)

Ga Wakar Nan Saka Kuyi Download Ku Saurari Hazikin Mawakin Naku.

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.