Music:- Baban Chinedu Maza Mata 2019 Sai Baba Buhari

Assalamu Alaikum Maziyartan Wannan Shafi Namu Na Pressloaded. Com Barkan Ku Da Wannan Lokaci.

Ayau Mun Dauke Da Wannan Sabuwar Waka Wadda (Baban Cinedu) Yayima Baba Buhari Ta Tsayawara Takara 2019.

Babu Shakka Babban Chinedu Yayi Amfani Da Hazaka Da Kaifin Ilimi Don Ganin Ya Fahimtar Da Jama’a Kan Su Tsaya Su Zabi Baba Buhari.

Ga Dai Wakar Nan Sai Ku Sauketa Ku Saurari Mawakin Naku Masoyin Ku Da Baba Buhari.

Download Music Now
Fatan Alkairi Allah Ya Sanya Albarka 

Kuyi Share Pls .

Leave A Reply

Your email address will not be published.