Hon Salisu Garba Koko:- Member House Of Reps, ( Maiyama Da Koko Besse ) Kadan Saga Ciki Aikin Sa.

Jama’a Maziyartan Shafin Presshausa.com Barkan Ku Da Yau Barkan Mu Da Sake Kasancewa Tare Da Ku A Dai Dai Wannan Lokaci.

Ayau Jaridar Tamu Ta Presshausa.com Ta Leka Jahar Kebbi A Kar-Kashin Karamar Hukumar Mulki Ta “Maiyana Da Koko Besse” Inda Muka Samo Labarin Daya Daga Cikin ‘Yan Majalisun Najeriya Mai Wakiltar ( Maiyama Da Koko Besse ) Hon Salisu Garba Koko, Tun farkon hawasan kan karagar mulki Yana Tsayawa Tsayin Dana Don Ganin Hakim Da Ya Rataya Kan Wuyan Sa, Allah Ya Nufeshi Daya Sauke,

Hon Salisu Garba Koko:-
Mutun Me Bibiya Sako Da Kwararo Son jin Kukan Talakawan Sa, Kuma Ya Kan Natsu Ya Ya Saurari Bukatun Su Da Ya Rataya Kan Wuyan Sa, Ya Ga Cewa Allah Ya Taimake Shi Ya Faranta Musu Rai, Ya Share Musu Hawayen Su.

Ga Kadan Saga Cikin Ayukan Alkairin Da Ya Fara Tin Farkon Hawasan Kan Karagar Mulki, Na Farko. 

  1. Ya taimakawa Matasa Ta Fannin Ilimi Ta Hanayar Biya Musu Kudaden Zuwa Manyan Makaratun Jami’a.
  2. Ya Taimakawa Matasa Da Suka Kate Karatu Ta Hanayar Neman Musu Aiki
  3. Ya Taimakawa Iyayen Mu Ta Hanayar Bada Gudumuwa Taking Zamani Son Kara Ingata harakar Noma.
  4. Ya Taimakawa Matasa Ta Fannin Neman Musu Aiki Force, Navy, Land Army, Air force, Police, Da Dai Sauran Su.

Ga hotunan Matasan Da Ya Taimakawa Wajen Neman Musu Aikin Force, Kuma A Yanzu Haka Kowannen Su Yana Baking Aiki:-

Leave A Reply

Your email address will not be published.