Music:- Rarara Yaci Kudin Mawaka ( Magu Koken Mu Yana Gareka )

Assalamu Alaikum Maziyartan Shafin  Pressloaded.com Barda da Sake Kasancewa Tare Damu A Dai Wannan Lokaci.

Wannan Wata Sabuwar Waka CE Da  ( Aminu Donbulun ) Yayi, Wanda Akwanakin Baya Gwamnan Jahar Zamfara Ya Baiwa Rarara, KudinnYa Rabawa Kungiyar Mawakan Arewa Da Kannywood Hausa.

Amman Sai Dai Idaon ( Daudaha Adamu Kahutu Rarara ) Ya Cinye Kudin Abinsa, Shine Yasa Daya Daya Cikin Mawakin Yayi Waka Kan (Cewa Rarara Ya Cinye Kudin Mawaka ) Ga Dai Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurari Mawakin (Aminu Dunbulun ) Mawaki Daga Cikin Mawakin (Kwankwasiya).

Download Music Now
Dan Allah Maziyartan Shafi Mu Na Pressloaded.com Kuyi Share Zuwa Facebook Twitter WhatsApp groups Domin Isar Da Wannan Sakon Mawakan Arewa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.