Bege:- Mai Makabuliya Nana Fadima Sifofi

Wannan shine wakar syda fadimatu da Nana aminatu Wanda muka nuna darajojinsu a hurumin ANNABI s a w ,,,,,,, MUNA GODIYA yabo daga maimaqabuliya lafia nasarawa state

Inmukace ke MUNA nufin shi in mukace shi MUNA nufin ke,,, wannan shine amshin kasidar ,,,, wato inda muke nuna soyayar ta fadima shine asalin kaunar annabi s a w,

Allah Ya Kara Basira Mai Makabuliya Login Bege.

Ku Dauko Wakar Nan Kasa Masoya Nana Fadima.

Download Mp3 Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.