Sabuwa Waka:- Rarara Matawallen Hausa Dallatu Masari

Assalamu Alaikum Ma Ziyartan Shafin My Na Pressloaded.com Barka Da Sake Saduwa Damu A Cikin Wannan Lokaci, 

A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Waka Da Shahararwn Mawkin Nan Na. siyasa (Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara) yayi Zuwa Ga Kwamana Jahar Katsina.

Zakuji Yadda Mawakin Ya Zare Dantse Wajen Amfanj Da Kaifin Basira Da Ilimi Ya Jinjinawa (Masari).

Ita Dai Wannan Waka Rarara Yayi Tane Don Taya Masari murna Dadin Sarautar  Da Aka Mishi A Matsayin ( Matawallen Hausa ) Na Katsina State.

Ga Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurari Mawakin Naku.

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.