Sabuwar Waka:- Musa Na Allah Tungar Giwa, Koko Bessi Da Maiyama Sai ( Wambai )

Jama’a Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Kasancewa Tare Da Mu A Cikin Wannan Shafi Namu Dake Kawo Muku Wakokin Siyasa Kala Daban Daban .

Sanin Kune Wannan Shafi Na Pressloaded.com Yayi Fice Wajen Kawo Muku Wakokin Siyasa Abin Lura A Nan Shine Mu Ba RuwanMu Da Jamiyar Da Kakeyi Idan Ka Bamu Waka Zamuyi Maka Promotion Dinta Ta Yadda Kake So Haka Ma Idan Wani Ya Bamu Zamuyi Masa Yadda Yake So, 

Dan Allah Jama’a Kada Ku Daukaka Cewa Wannan Shafi Da Mutun Daya Ne A’A Na Mutaneda Yawa Ne,

Bayani Kan Wannan Waka Da:- Shahararen Mawakin Nan Naku Mai Kishin Ku Yayi Wato ( Musa Na Allah Tungar Giwa ).

Musa Na Allah Tubgar Guwa Haziki Ne, Mai Haxaka Da Kaifin Basira Da Allah Ya Bawa Gyautar Basira Mazauni Jahar Kebbi State, Yayi Fice Wajen Rera Wakokin Siyasa Da Ba Zamani Wato Soyayya.

Ita Dai Wannan Waka Ya Rera ta Ne Ga Mai Gidan Sa Kuma Aminin Sa Dan Takarar Kujerar House of Rep Koko Bes’s Da Maiyama Mawakin Musa Na Allah Yayi Amfani Da Wannan Damar Yasa Don Wayar Da Kakn MATASA Da Sugane Gaskiya Su Guji Karya.

Su Zabi ( Wambai) Domin Cigaban Su. ga Dai Wakar Nan Ku Daukota Ku Saurara Kuji Domin Hausa KAN CE Waka Abakin Mai Ita Tafi Dadi.

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.