Video:- Shekarau Yace Kwankwaso Yadawo PDP Ayi Tafiya Daya

483
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Assalamu Alaikum Jama’a Maziyartan Wannan Shafi Namu Na Presshausa.com Kamar Dai Yadda Muka Saba Kawo Muku Sababin Bidiyo Na ‘Yan Siyasa Da Wakokin Siyasa.

A Yau Ma Muna Dauke Da Video Da Tsohon Gwamnan Jahar Kano Ibrahim Shekarau Yace Ma Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso Da Yadawo Jamiya Daya An Hade Anyi Tafiya Daya.

Ku Dannah Nan Domin Kallon Video Da Ganduje Yacewa Ibrahim Shekarau Kakan Shi.

‘yan Uwa Maziyartan Shafin Presshausa.com Kuyi Download Na Wannan Video A Kakan Wayoyin Ku Domin Ku Kallah Kugani Da Idon Ku Domin Kallo Ya Kori Ji Inji Hausa wa.

Download Video Now

Fatan Alkairi Kada Kumanta Zaku Iya Share Zuwa WhatsApp Groups Da Facebook Page’s Mungode.

Pls Hit Share………

Domin Samun Sababin Bidiyo A Koda Yaushe Ku Kasance Tare Damu A YouTube Ta Hanyar Dannah Nan Kasa:-

Kalli Sababin Bidiyo A Nan YouTube Channel

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.