Music:- Shekara Uku Tsoho Ta Kare Me Za’A Gayawa Talakawa ( Wakar Raddi Ga Baba Buhari )

Assalamu Alaikum Jama’a Maziyartan Wannan Shafi Namu Na Pressloaded. Com Munayimuku Barka Da Kasancewa Tare Damu A Wannan Lokacin.

Kamar Dai Yadda Kuka Sani Cewa Wannnan Shafi Na Pressloaded. Com Shafine Dayayi Fice A Da Kawo Muku Sababin Wakokin Siyasa Da Labarai Mawakan Siyasa.

Shiga Nan Domin Kallon Video Da Ganduje Yacewa Ibrahim Shekarau Ka-Kanshi

A Yau Ma Muna Dauke Da Wata Sabuwar Wakar Da Akayi wa BABA Buhari Ita Dai Wannan Waka ‘Yan PDP Ne Suka Shiryata Don Ta Zamo Tini Ga Baba Buhari Da Talakawa Najeriya Kan Alkawalin Da Jamiyar APC Tayi A 2019 Da Cewa Idan Taxi Zabe Zata Gyara Kasarmu Najeriya.

Haka Zakilika A Cikin Wakar Zakuji Inda Mawakin Na Cewa Kwabar Maka Tini Tayi Rawa, Wanda Duk alkawulan Da Akayi wa Talakawa Babu Kk Daya Da Aka Ciki.

Ga Dak Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurari Mawakin, Haka Kuma Kasance Tare Damu A Koda Yaushe Domin Samun Sababin Wakokin Siyasa Da Videos Masu Zuwa.

Download Music Now

Domin Samun Sababin Bidiyo Ku Shiga Nan (Kalli Sababin Bidiyo A Nan)

Leave A Reply

Your email address will not be published.