Sheakh Dahiru Usaman Bauchi Yayi Kira Da Gaggawa, Gwamnatin Da Gaggauta Sakin Zazzaki

Babban malamin addinin musulunci A Najeriya kuma malamine masani a fannin kur’ani Sheikh dahiru usman Bauch yayi kira ga gwamnatin buhari da’azaunaa tattauna game da Al-zakzaky A Samar da mafita don asakeshi yanema lafiya, idan har gwamnati tayi haka to lallai babu shakka za’a kara samun zaman lafiya A Najeriya.

Shehin malamin yaci gaba da cewa kin sakin malamin wato Al-zakzaky wata jarabawace da Allah zai jarabci wannan kasar da ita ta! Domin Al-zakzaky malamine Na Addinin musulunci tsareshi batare da wata hujja Na nuna alaman yana da laifiba to lallai Allah zaiyi fishi da wannan kasar.

Sheikh dahiru usman bauci a inda ya karkare da bayanansa inda yake cewa malamai dai sune magada annabawa idan aka muzguna masu to babu shakka za’a fuskanci fushin Allah, kuma ita fushin Allah babu Dan baruwana kowa da kowa zata shafa inda yakare da ba gwamnati shawara data saki Al-zakzaky a nema masa lafiya a kasar waje.

Ayayin zantawarsa da wadansu malamai Na kusa dashi a wurin zaman karban gaisuwar marigayi khalifa isiyaka rabi’u Kano.

ya Kuma Kara Da Cewa Koda Yake Dai Kusan Musan A Kwai Kuskure A Cikin Yadda Suke Bautawa Uban Giji Allah Madau Kakin Sarki. Domin Ita Sulhu Allah Na Son Mai Sulhunta Inda Akae rigima.

Haka Kuma Ml Sheikh Dahiru Usaman Bauchi Ya Kara Da Cewa Zasu Iya Kokarin Su Sun Fahimtar Da Zazzaki  Da Shida Dukkan Magiya Bayan Sa, Har Su Fahimci Gaskiya. Su Dawo Ga Hanya Madai Dai Ciya.

Da Shike Kowa Yanada Kuskure A Cikin Yadda Muke Ibadun Mu Ga Allah Madaukakin Sarki, Fatan Mu Dai Allah Ya Yanar Damu Gaskiya Ya Kuma Shiryar Da mu Bisa Hansa Madai Dai Ciya Ameen.

Nan Ne Muka Kawao Karshen Wannan Kira Daga ( Sheikh Dahiru Usaman Bauchi ) Yayi Allah Ya Kara Yanar Da mu Aneen.

Leave A Reply

Your email address will not be published.