Music:- Jamil Jadda Bana Rep Sai Turakin Rano ( Kabiru Alhassan )

Assalamu Alaikum Masoyan Wakokin Siyasa Da Masoyan (Alh Jamil Jadda ) Yau Muna Dauke Da Wata Waka Da Yayiwa (Alh Kabiru Alhassan Turakkn Rano ).

A Cikin Wannan Waka Zikuji Inda Mawakin Yayi Tsokaci Kan Mulikin Da Ya Gudanan, Na Rashin Jin Dadin Su A Bana Kuwa Sai Jarumj ( Kabiru Alhassan ) Insha Allah.

Download Music Now:- Jamil Jadda A Rano Sai Jarumi, Tukarakin Rank. Ku Sauke Wakar Dai Ku Saurari Hazikin Mawakin Domin Waka Abakin Mai Ita Yafi Dadi.

Download Music Now

Mungode Masoya Kuyi Share Zuwa WhatsApp Groups Da Facebook Page’s.

thanks.

Leave A Reply

Your email address will not be published.