Siyasa Ko Neman Suna, Duba Osibanjo Nacin Abinci Da ‘Yan Makarantar Primary

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wadannan hotunan yake cin abinci tare da daliban wata makarantar firaimare a jihar Ondo tare da gwamnan jihar Ondon, Oluwarotimi Akeredolu.

Mataimakin shugaban kasar ya duba irin yanda ake baiwa daliban abinci kuma ya zauna yaci abincin tare dasu. Wannan lamari ya dauki hankulan mutane sosai.

Leave A Reply

Your email address will not be published.