Hotunan Jana’izar Mar-Gyayiya Hauwa’U Maina

0

Hotunan yanda aka gudanar da jana’izar marigayiya Hauwa Maina kenan jiya a garin Kaduna, Allah ya jikanta, ya gafarta mata. Amin.
Yan uwa Dukkan Mai Rai Mamaci Ne. Addu’a Ita Kasai CE Mafi Soyuwa A Garesu.

Allah Ya Jinakan Musulmai Ameen.

Leave A Reply

Your email address will not be published.