Connect with us

Islamic Song

Bege:- Mai Makabuliya Muhammadu Mai Kyawun Sunaye Mp3

Published

on

- Advertisement -

Wanna waka sunanta “maikyahun sunaye” wannan waka ta yabon sayyadil wujudi NE ,,, tana maganane akan girman harufan sunayen annabi mimun ,,ha un ,,, mimun ,,,dalun,, shine sufarsa.

kuma muyi nunine da wasu tsari na rayuwan Dan Adam cewa duk Dan Adam yana rayuwane bisa doron abubuwa hudu kasa ruwa iska wuta. 

Zakuaji inda munnuna sunayen annabi mimu ruwa kenan ha un kasa kenan mimun huta kenan sanan dalun iska Kennan abayanina  kuma wannan hikaya Wa azine da karatuttuka masu faida amma sakunji.     

Ayi saurari LAFIYa…….!!!
Download Mp3 Now

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *