Music:- Aminu Sd Hotoro Rashin Jini Rashin Tsagawa ( Sakon Madugu )

463
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Sabuwar Waka Ke Nan Daga Matashin Mawakin Siyasa (Aminu SD Hotoro ) Wanda Kwanakin Baya Ya Saki Wata Waka Wadda Tayi Fice A Cikin Duniya,

Mutane Da Dama Sunyi Tsokaci Kan Wakar Da Ya Wallafa Mai Taken ( Aja Da Baya Aje Ayi Damar ) Da Cewa Wannan Waka Tayi Fice Wajen Taushe Wakar Da Rara Yayi Ma Kan Rashin Zuwan (Kwankwaso) Kano. mai Taken (Mahadi Ya Firgita Yaki Zuwa).

Download Music Now:- Kwankwaso Jagoran Talakawa, By Aminu SD Hotoro Kano, Ku Kasan CE Tare Damu A Koda Yaushe Domin Download Na Sababin Wakokin Siyasa Da Na Hausa Nanaye.

Download Music Now

Pls Hit Share 

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.