Shugaba Muhammadu Buhari Ya Bayyana Tsayawa Takara 2019

Shugaba Muhammad Buhari ya bayyanan kudirinsa na sake tsayawa takara shugabancin kasar nan a shekara 2019.

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne a wurin taronsu na jam iyar APC wanda suka gabatar a yau.

Mun samu labarin haka ne a shafin twitter na gomnan jihar kaduna, Nasir el-Rufa,i.

Gwamnan ya rubuta a shafin kamar haka shugaba Buhari ya bayyana wa APC kudirinsa na sake tsayawa takara karo na biyu..

Leave A Reply

Your email address will not be published.