Music:- Jamil Jadda Ga Buhari Ga El-Rufai A Kaduna ( Allah Wadan Ka Makiyin Buhari )

Sabuwar Waka Ke Nan Daga Mawakin Ku Na Siyasa Mawakin. da Yayi Fice A Cikin Jerin Mawakan Siyasa Da Baba Buhari Ya Yarda Da Su.

Jamil Jadda Ne Ya Rubuta Wannan Waka Kuma Ya Rera, Yayi Amfani Da Hazaka Da Ilimi Da Laifi Basira Da Allah Ya Nashi Wajen Rera Wannan Waka.

Download Music Now:- Ita Dai Wannan Waka Da ( Jamil Jadda ) Ya Rera Waka CE Dake Nuni Da kukan Kurciya Jawabi Ne. a Siyasar Kaduna Da Ta Masari Da Baba Buhari.

Ku Dai Dauke Wakar Ku Saurari Hazikin Mawakin Yadda Ya Rera Wakar, Kada Kumanta Zaku Iya Share Zuwa WhatsApp Groups Da Facebook Page’s.

Download music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.