Music:- Dauda Kahutu Rarara Taleko Ta Labe Sabuwa

2,496
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Ayau Ne Ranar Larba Allah Ya Hukunci “Dauda Kahutu Rara” Da Fitar Da Sabuwar WakarSa mai Suna “Ga Kidan Murna Saura Kiris”
itadai Wan nan Waka Ya Shirya Tane Ga “Inwa Dan Yahaiya” Dake Garin “GwamBe” Allah Ya Nuna Masa An Kwato Karagar Mulkin Gwamnati Gwambe Daga Tsohon Gwamna Gombe “Alh Umar Tanko Almakura” hakan Yasa Rara yayi masa Sabuwar waka Don Nuna Murnar Sa Da Jin Dadinsa a Karkashin Jamiyar #APC,
Yanzu kuma Muna Leken Jahar Taraba Inda Jam Iyar APC Taci Zabe Ankayi Magudi Ankabawa Jam Iyar PDP.
.
Sai ku Kasance Damu a A wan nan ShaFi Don Samun Cikakun Labaran Siyasa Da Wakokin Siyasa
.
Ga link Na Wakar Na Kasa Kuyi Download Kiji.
Note:- Make Sure You Hit Share To Facebook Blow. Thank You
.

Download Rarara_Taleko_Talabe mp3

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.