Video:- An Bude Hanyar Mai Duguri Zuwa Bama A Yau

Hanyar Maiduguri zuwa Bama ta kasance daya daga cikin manyan hanyoyin da ba ta biyuwa tun shekarar 2014 sakamakon ta’addancin Boko Haram. A yanzu za a dinga bin hanyar tare da rakiyar jami’an tsaro.

Kada Ku Manata Zaku IYA Turomana Da Labarai Abinda Ke Faruwa Ta Gefenku Domin Sanar Da Wasu Sassan Najeriya. ( Info@presshausa.com )

Download Video:- Anbude Hanyar Mai Duguri Zuwa Bama.

Download Video Now

© www.Presshausa.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.