Video:- ‘Yan Shi’a Na Kiran Baba Buhari Da ” Fir’unan Zamani” Sako Muna (Zazzaki)

A Jiya Ne Majiyar Mu Ta Labarai, Ta Sheda muna Cewa wasu Dubban Mata ‘Yan Kungiyar Shi’a Sunyi Wani Gan Gamin Taro Maza Da Matan Su, Suna Furta Mum Munan kalamai Ga Shugaban Kasa (Muhammad Buhari).

Wanda Yin Hakan Babban kuskure Ne. Wannan Abin Dai Ya Afku Ne Don, Kama Shugaban Su Da Aka (Zazzaki) Amman Duk da Hakan Bai Kamata Suyi Irin Wannan Mum Munan Malamai ba Wand a Zai Iya Kasan Cewa Wani Abinda Ya Zama A Cikin Kasar Mu Najeriya.

A Gaskiya Yadda Wannan ‘Yan Matan Shi’a Sukayi Basu Kyauta Ba, Domin Ita Gaskiya Daya CE Daga Kinta Sai Bata. kuma Wanda Allah Ya Batar Shir Yuwar Sa Nada Wuya Sai Shi Allah Idan Ya Tashi Shiryar Da Shi.

Download Video Now

Muna Roman Allah Ya Shiryar Da Su Yasa Su Gane Gaskiya Ameen, Ga Video Nan Kuyi Download Kuga Yadda Suke Tsalle Suna Furta Wannan Mum Munan Kalami Zuwa ga Shugaban Muhammad Buhari.

Instagram. Com

©maigaskiya3661_nigeria

Leave A Reply

Your email address will not be published.