SANARUWA MAULUDIN SHEHU NA KASA 2018

0

Duk Abinda Ya Tsananta Sauki Yana Nan Tafe Bayan Sa, Duk Inda Duhu Ya Wanzu Da Sannu Haske Zai Bayyana, Ya Yaye Shi. Yin Hakuri Tare Da Komawa Zuwa Ga ALLAH, Shine Mafi Girman Majingina Ga Muminan Kwarai..

Tawagar, Lisanul Faidha, Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi (rta) Karkashin Jagoranci Da Wakilci, Assayyid Alhaji Ibrahim Bin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi (rta) Sun Kai Ziyara Ta Musamman, Ga Khadimul Qur’an, Maulana Sheikh Ishaka Rabi’u (rta) Domin Tattaunawa Akan Mas’alar Mauludin Shehu. 

Ana Matukar Kyautata Zato A Wannan Zama Cikin Ikon ALLAH Za’ayi Amfani Da Shawarar Da Wasikar Sheikh Tijjani Niasse (rta) Domin Zartas Da Garin Da Za’ayi Mauludin Shehu A Tarayyance, Domin Agujewa Farraqa.

MUNA ROKON ALLAH (SWT) YA SANYA WANNAN ZAMA YAZAMO SILA NA TSAYAR DA MATSAYA GUDA DAYA, WANDA ZAI ZAMO MASLAHA GA DUKKANIN TIJJANAWA.

Leave A Reply

Your email address will not be published.