Shahararen Mawakin Siyasa, Jamil Jadda Zai Angon CE.

Alhmdlh Jama’a Barkan Ku Da Kasance Tare Da Mu A Dai Dai Wannan Lokaci.

Kunji Labarin Cewa Hazikin Mawakin Siyasa (Jamal Jadda Na Garko ) Zai Angon CE A Yau,31-03-2018.

A Yanzu Haka A Nan Ana Ana Halarta, Zuwa Daurin Auren Su.

Munayi Masa Fatan Alkairi Allah Ya Bada Zuri’a Daiyaba. ameen

Ku Kasance Tare Da mu Domin Download Na Wakokin Bikin Auren Su.

Sanarwa Daga (Jamil Jadda).


Leave A Reply

Your email address will not be published.