Kalli Mashahuran Hotunan Auren Fatima Dangote ( Ta Gaisa Hannu Biyu Da Osibanjo )

0

A hotunan dake kara bayyana na liyafar cin abincin dare da aka shirya jiya a otal din Eko dake birnin Legas na cigaba da shagalin bikin Fatima Aliko Dangote da mijinta, Jamil M.D Abubakar, manyan bakin da suka halarta sun hada da mataimakin shugaban kasa Osinbajo da matarshi, Dolapo da kakakin majalisar dattijai dana wakilai, Bukola Saraki da Yakubu Dogara.

Tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon, shahararren me kudi Femi Otedola, gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike, sarkin kano, Muhammad Sanusi na II dadai sauran masu kumbar susa da masu fada aji na kasarnan sun halarta.

Leave A Reply

Your email address will not be published.