A’isha, Zahara Buhari da mijinta Ahmad Indimi a gurin shagalin bikin diyar Dangote

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari tare da diyarta Zahara Buhari da mijinta Ahmad Indimi kenan a gurin liyafar cin abincin dare da aka shirya ta bikin Fatima Aliko Dangote da Jamil M. D Abubakar da akayi jiya a Legas.

Muna fatan Allah ya sanya Alheri.

Leave A Reply

Your email address will not be published.