Audio:- Wata Daga Cikin ‘Yan Matan Dapchi Na Bayani Yadda Anka Sace Su

Rahotanni daga Najeriya sun ce mayakan Boko Haram sun sako ‘yan matan Dapchi da aka sace a watan jiya. Daya daga cikin iyayen yaran ya shaida wa BBC cewa da sanyin safiyar ranar Laraba ne wasu mutane suka mayar da yaran garin a motoci.

Inda suka a jiye su suka tafi.

Ya kara da cewa iyaye na ta rububin zuwa domin dubawa da kuma dauko ‘ya’yansu.

Wasu rahotanni da BBC ba ta tabbatar ba na cewa wasu kadan daga cikin yaran sun mutu.

Download Audio Now

Za mu ci gaba da kawo muku karin bayani.

Leave A Reply

Your email address will not be published.