Video:- Fatima Ganduje Da Ake Cewa Tafi Rahama Sadau ( Sha-Shan Ci )

0

Wannan  Shine Video da ‘Yan Wasan Hausa Film Ke Ta CE-ce Kuce Kan Cewa Abinda Fatima Ganduje Tayi Ya Zarce Na ( Rahama Sadau ).

Wanda A Lokacin Baya Rahama Sadau Masana’antar Kannywood industry Ta Koreta Don Tayi Kiss,

Hakan Yasa Manyan Malamai Na Jahar Kano Nata Zagin Masana’antar Kannywood industry, Da Cewa Babu Abinda Masana’antar Keyi Illah Koyawa JAMA’A Mum Munan Halaye. 

A Wani Video Da Mal ( Naziru M Ahmad Sarkin  Waka ) Ya Wallahfa Kan Cewa Abinda Malamai Kano Sukayi Basu Kyauta Ba, Amman Yanzu Ga Diyar Gwamnan Kano (Fatima Ganduje) Tayi Rawa Da Abubuwa Mara Kyan Kallo Babu Wani Mambari Da Anka Hau Ankayi Wa’azi Kan cewa Abind Tayi Bata Kyauta Ba.

Ga Dai Video Rawar Fatima Ganduje Nan Kasa, kuyi Download Kuga Yadda Ta Takashe Wajen Bikin Auren Ta.

Download Video Rawar Fatima Ganduje Wajen Fatin Auren Ta

Haka Kuma Ga Video Ml Naziru M Ahmad Nan Inda Yake Tsokaci Kan Abinda Ya Faru:- 

https://youtu.be/f2vRl16Q23g

Leave A Reply

Your email address will not be published.