Connect with us

Politics Song

Music:- Rarara Ina ‘Yan A Kidar Suke, Buhari Sai Kai Takwas ( Gyara Gashi Ya Tabbatar )

Published

on

- Advertisement -

Alhmdlh Allah bin Godiya, Kamar Dai Yadda Kowa Ya Sani Cewa wannan Shafi Namu Na Pressloaded.com Shafine Da Yayi Fice Da Kawo Wakokin Siyasa, Na Mawakan Daban Ban.

A Yau Ma Muna Dauke Da Sabuwar Waka Shahararen Mawakin Nan Naku, Mai Kishin Jamiyar (APC ) Maka, Wanda Yayi Sauki Badadi A Fage Taimakawa Baba Buhari Gani Anzamanto Tsin Tsiya  Madaurinki Daya. Tare Da Abokin Aikinsa Wato ( Isyaku Forest  Kano ).

Download Music, Domin Jin wannan Waka Yadda Hazikan Mawakan Suka Rerata Abisha Taimakon (Muntari Enginee.) Kamar Yadda Mawakin Ke Nuni Mutane.

Download Music Now

Zaku Iya Kallon Sababin Bidiyo Wakokin Rarara Da Na Sauran. Mawakan A YouTube Channel. nan Kasa

Please Share To WhatsApp And Facebook Page’s

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *