Music:- Kabiru Sardauna ” Sama Da Shi Kauran Bauch Kada Shi Sai Ya Karye “

92
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

-Da farko sunana kabiru ( sardauna) an haifeni a unguwar bakin kura, a jihar bauchi. Nayi primary School a baba sidi primary School, nayi secondry School a government day scdry School bauchi.

-Bayan kammala kartu na secondry School sai na fara sana’ar waka, inda na fara da rarrafe zuwa dabo har takai ga na fara taka sawuna a har karkar waka… 

-Hakika acikin wakokin da nayi ina son wannan wakar tawa, me suna, (SAMA DASHI KAURAN BAUCHI) wakar da nayi wa maigida na EX FCT MINISTER sen. Bala abdulkadir moh’d (kauran bauchi) dan takarar governor jihar bauchi 2019 a jam’iyar PDP daga karshe ina mika sakon godiya da gaisuwa ga masoya wakokina.

-Me bukatar karin bayani,  ko bukatar waka ta siyasa, ko ta biki, ko suna, ko ta sarauta, da sauran Su, ya nemeni a number ta kamar haka. 09030375162 nagode

Download And Enjoy:-

Download Mp3 Now

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.