Connect with us

Politics Song

Album:- Abdul D One x Umar M Sharif X Agrann 2018 Music

Published

on

- Advertisement -

Barkan Ku Da Zuwa Shafin Presshausa.com Shafin Dake Kawo Muku Sababin Wakokin Siyasa Da Na Zamani Masu Kayatarwa.

A Yau Muna Masuyi Muku Lale Marhabin Da Sababin Wakokin Shahararen Mawakin Na Naku Mai Kaunar Ku ( Umar M Sharif. ) Wannan Sabon Album Ne Da Ya Fitar A Wannan Shekara Ta 2018.

Mawakin Yayi Amfani Da Hazakar Da Allah Ya Bashi Wajen Ganin Ya Ilimantar Da Masoyan Sa Da Irin Baiwa Da Allah Yayi Mishi, Ya Kara Da Godiya Ga Allah Ma Daukakin Sarki Da Ya Bashi Ikon Fitar Da Wannan Sabon Album.

Admin Na Presshausa.Com Na Tsaya Mawakin Fatan Alkairi A Rayuwar Shi Gami Da Addu’a Allah Ya Kara mishi Basira Da Kaifin Kwakwalwa.

Ga Wakokin Nan Sai A Sha Sauraro Lafiya:-

Click Here To Download Full Album Track’sClick Here To Download Full Album Tracks

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *