- Advertisement -

Rarara shi yakamata aba Minister Labarai ( Waka Ba Dabo Bace )

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Ra’ayin:- Yahaya Madawaki “Ya’u Darakta”(Wazirin Rarara)

                  Umar Ibaraheem G-Star (CEO Www.Pressloaded.com)

                  Usman Kharouphy (Chairman Wazirin Rarara Media Team)

TUNA BAYA                        TUNA BAYA                     TUNA BAYA

Da Farko Ga Tarihin Dauda Adamu Kahutu Rarara

Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Shine Cikakken Sunanshi Sannan An haife shi a ranar 10 Ga watan January 1984, a kauyen kahutu, Danja local government, Katsina State, Rarara ya auri mata biyu kuma Allah ya azurta shi da Yara Biyar Adamu,Hausa,Safiyya,Abdullahi da dan Autansu Babbansu Wato Buhari.

Rarara ya bada Gudummuwa sosai a Zaben 2015 sannan Rarara ya Fara waka tun 1998 idan yayi Wata mai suna (Sarkin Kahutu Hamisu)…

A Cikin kashi 100 na Campaign din APC Rarara shi ya dauki kashi 60 duba da irin gudummuwar da yake badawa ta fannoni Daban-Daban kamar Wakoki, Dukiya sanadiyar hakane Rarara Hukumar S.S da kamashi Sakamakon Wata waka da yayi ma wani dan PDP Rarara Yana Amfani da ilimi sosai a wajen wakokin shi da karin Magana dallilin Hakane a kullum yake kara Samun Masoya,

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.