Video:- Bikin Ba Fulani Wajen Zama Jahar Kano

35
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Gwamnan Abdullahi Umar Ganduje Ya Yi Bikin  Tabon Bakinsa Da Yayi Musu Alkawalin Suzo Yankinsa SunZauna.

Wannnan Abin Yabiyo Bayane A Lokacin Da Kata Ce-Ce Kuce Kan Cewa Fulani A Zarginsu Da Kashe Karshen Rayuka A Jahar Benue.

Har Ta Kai Ga Gwamnan Jahar Ya Koresu Ga Baku Daya, Da Su Gashi Su Bar Masa Yankin Jaharsa Gamin Cewa Babu Abinda Suke Haddasawa Illah Rashin Kai.

Wannan Shine Video Bakin Da Anka kaddamar Basu Wajen Zaman A Jahar Kano State Inda Mai Girma (Abdullahi Umar Ganduje ) Ya Nuna Musu Soyayya Da Rikon Amana.

Fatan Mu Allah Ya Tsayara Da Wannan Fitina A Nan Kada Su Sake Tada Zaube Tsaye Ameen.

Download Video Below:-

Download Video Now

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.