Video:- Abdullahi Umar Ganduje Ya Soki Kwankwaso

0 109

Sabon Bidiyo ke Nan Na Dr Abdullahi Umar Ganduje Da Ya Fitar Kan Ce-Ce KuCe Da ‘Yan Kwankwasiya Keyi Kan Cewa Gwamnatin Sa Ba Ta Adalci Ba CE.

Kamar Yadda Bayani Ya Gudana  Shekara Jiya Da Akayi Taron Sulhuntar Da Su A Tsakanin Junan Su.

Amman Abin Ya Gagara Su Samu Fuskantar Kuna, Duk Da Kowa Yasan Da Cewa (Kwankwaso) Ne Mai Gidan Ganduje, Amman Daga Baya Sunyi Hannun Riga Da Juna.

Ga Bidiyo Nan Sai Kuyi Download Ku Kallah Kuna Kuji Yadda Ganduje Ke CE CE Kuce Kan Kwankwaso.

Don’t For Get To Invite Your Friends And Hit Share To Your Lovely Friends.

Download Video Now

Source:- www.Presshausa.com

Leave A Reply

Your email address will not be published.