Bege:- Zakiru Ibrahim Agaye Muhammadu Annabi, Annabin Allah

181
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Aslm Jama’a Maziyartan Wannan Shafi Namu Kamar Yadda Kuka Sani Cewa Muna Kawo Muku Sababin Wakokin Manzo Fiyayyan Halita Dafarko Sai Ya Kasance Sanadiyar Wasu Al’amurran Yau Da Kullin Sunyi Muna Yawa.

Amman Yanzu Da Izinin Allah Ta’ala Zamuci Gaba Kamar Yadda Anka Saba Fatan Mu A Nan Shine Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu Har Kullin.

Ga Wannan Tsarabar Tamu Ta Yau  Sabon Bege Ne Daga Zakiru Ibrahim Bidda Naija State Minnah.

Ayi Download Asha Sauraro Lafiya-

Enjoy:-

 Download Mp3 Now

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.