- Advertisement -

Music:- Wazirin Rarara Kuyi Hakuri ‘Yan PDP ( Janar Uban Janariri )

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Assalamu Alaikum Masoya na, Barkan mu da wannan lokaci sunana Yahaya Madawaki “Ya’u Darakta”WAZIRIN RARARA”. 

Dauke da sabuwar waka ta mai suna (KUYI HAKURI YAN PDP) wadda Dr. Umar Abdullahi Ganduje”Khadimul Islam” Executive Governor Kano State ya dauki nauyin ta sannan bayan haka ina ma masoya na Albishir da sabbin wakokina da zan ringa fitarwa a Duk ranar Laraba a Shafin Www.Pressloaded.com da sauran shafukan Yanar Gizo. 

CEO www.Presaloaded.com:- Shafin Www.Pressloaded.com na taya Wazirin Rarara Murna Samun Award na “BEST POLITICS MUSIAN IN NIGER STATE” Wanda Kungiyar Mawaka ta Niger State Ta bashi, Allah ya tsare ya kuma kara basira.

Boko Haram New Video

https://youtu.be/JqUxGooGuiQ

Kuyi Download Kusha Sauraro Lafiya:

Enjoy:-

DOWNLOAD MP3 NOW

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.